![]() | |
---|---|
freedom of religion by country (en) ![]() | |
Bayanai | |
Fuskar | 'Yancin addini da addini a Afghanistan |
Ƙasa | Afghanistan |
Ƴncin addini a Afghanistan, ya canza a lokacin Jamhuriyar Musulunci da aka kafa a shekara ta (2002) bayan mamayewar da Amurka ta yi wanda ya raba tsohuwar gwamnatin Taliban.
'Yancin addini ya sake canzawa bayan da Taliban suka karbe iko a watan Agustan 2021.